홈 > Term: kalmar bango
kalmar bango
Zababbun kalmomin da aka rubuta su a bango wadanda aka tsara su jimla-jimla domin bawa dalibai damar ganin wadannan kalmomi akai-akai domin su zamar musu jiki.
- 품사: noun
- 분야/도메인: 교육
- 카테고리: 교수
- Company: Teachnology
0
작성자
- BASHIR IBRAHIM
- 100% positive feedback
(Kano, Nigeria)